Site icon Muryar 'Yanci

Zan Cika Alkawurran Da Na Yi Tun Na 2015 – Buhari

Shugaban ?asa Muhammadu Buhari ya bayyanawa ?an Najeriya cewa, zai cigaba da cika al?awuran da ya ?aukar musu tun daga shekarar 2015.

Shugaban ya bayyana haka ne a fadarsa a ranar Juma’a, bayan da ya kar?i ba?uncin wata ?ungiyar dake goyon bayansa wadda ta wallafa wani littafi akan nasarorin da gwamnatinsa ta samu.

Zan Yi Shugaban ya kuma godewa ?ungiyar da ta saka ku?inta ta shiga sa?o da lungu dan gano ayyukansa ta ha?asu a wannan littafi.

Exit mobile version