Shugaban masu fafutukar kasar Biyafara Omyele Sowore ya kirawo ruwa ya saka gasar Naira Miliyan 10 ga duk Wanda ya mari Shugaba Buhari gobe Alhamis a Jihar Lagos.
A yau Alhamis ne Shugaba Buhari zai tafi Jihar Lagos domin bude Titin Jirgin kasa Wanda ya tashi daga Lagos zuwa Ibadan.
Kowa yasan Moyele Sowore yana daya daga cikin mutane masu matukar Adawa da Gwamnatin Shugaba Buhari.
Don haka yasa gasar Naira Miliyan 10 ga duk Wanda ya mari Shugaba Buhari kamar yadda aka mari Shugaban kasar Faransa Emmanuel Macron.
Allah ya tsare.
Daga Kabiru Ado Muhd

