Site icon Muryar 'Yanci

Zaben ‘Yar Tinke Ba Zai Yi Tasiri A Najeriya Ba – Jega

Tsohon Shugaban Hukumar Za?e ta ?asa (INEC), Farfesa Attahiru Jega, ya bayyana cewa zai yi wuya a ce za?en ‘?ato a bayan ?ato’ na kai-tsaye ya yi tasiri yanzu a za?ukan fidda-gwani na jam’iyyun siyasa.

Ya bayyana cewa babban dalili shi ne mambobin jam’iyyun siyasa masu ?imbin yawa ba su ma da rajistar jam’iyyun da su ke goyon baya.

Jega ya yi wannan bayani ne a wurin taron ganawa kan makomar Kudirin Gyaran Dokar Za?e, taron da ?ungiyar Yiaga ta shirya ranar Lahadi a Abuja.

Exit mobile version