Site icon Muryar 'Yanci

Za Mu Magance Matsalar Tsaro Cikin Wata Shidda – Kungiyar Fulani

Rahotannin dake shigo mana daga babban birnin tarayya Abuja na bayyana cewar Kungiyar Fulani ta ?asa da ?asa mai suna Tabital Pulaaku International a Najeriya ta ce za ta shawo kan matsalolin tsaro da suka addabi kasar cikin wata shidda idan ta samu ha?in kan gwamnatin ?asar.

Kungiyar ta sanar da hakan ne a wurin wani taro na masu ruwa da tsaki da ya gudana a babban birnin tarayya Abuja a ranar Lahadi.

Tsohon Gwamnan Jihar Bauchi Isa Yuguda, shi ne za?ab?en shugaban kungiyar kuma ya shaida wa BBC Hausa irin abubuwan da kungiyar za ta saka a gaba don gano bakin zaren matsalar tsaron.

“Lallai za mu ?ir?iro hanyoyin da wa?annan matasa za su fito daga daji su rungumi wannan al’ada ta fulaku wato jin kunya da girmama mutane,” a cewar Isa Yuguda.

Exit mobile version