Rahotanni daga kasar Amurka na bayyana cewar Hukumomin kafa yankin Turai dana Kudancin Amurka sun samar da wata gasa daza ta hada kasashen da suka lashe gasar nahiyoyinsu biyu
Wannan sabuwar gasa dai za’a buga Tsakanin kasashen Italiya da Argentina, wato zakarun Turai dana Kudancin America.
Ana saran za’a buga wasan ne a watan Yuni shekarar 2022 Mai zuwa.

