Site icon Muryar 'Yanci

Tsadar Rayuwa: Tinubu Ya Gargadi Masu Hankoron Gudanar Da Zanga-Zanga

IMG 20240225 WA0030

Shugaban ?asa Bola Tinubu ya bu?aci ‘yan ?asar da kada su yi zanga-zangar nuna ?acin rai da matsin rayuwa a wata mai zuwa, kamar yadda Ministan Ya?a Labarai Mohammed Idris ya bayyana.

Da yake magana da manema labarai jim ka?an bayan ganawa da shugaban ?asar a yau Talata, ministan ya ce Tinubu ya bu?aci masu shirya zanga-zangar da su dakata tukunna.

“Game da maganar zanga-zanga, shugaban ?asa ya ce babu bu?atar yin ta tukunna,” in ji shi. “Ya nemi su jingine batun, ya nemi su jira su ji martanin da zai mayar game da ?orafe-?orafensu.”

Zanga-zangar da wasu ke shiryawa domin nuna damuwarsu kan halin matsin rayuwa da ‘yan Najeriya ke ciki na cigaba da samun kar?uwa a shafukan sada zumunta, kuma suna sa ran gudanar da ita a farkon wata mai kamawa.

Exit mobile version