Rahotannin dake shigo mana daga birnin tarayya Abuja na bayyana cewar Jagoran jamÂiyyar APC na kuma ?an takarar shugaban ?asa Bola Tinubu ya taya Atiku murnar nasarar zama ?an takarar shugaban ?asa na PDP.
Tinubu kuma ya bayyana fatansa na kasancewa abokin hamayyar Atiku a za?en 2023.
A ranar Asabar PDP ta za?i Atiku a matsayin ?an takararta na shugaban ?asa. Atiku shi ya fafata da Buhari a za?en 2019.

