Site icon Muryar 'Yanci

Saudiyya Ta Amince A Bu?e Wuraren Shan Shisha

An amince a sha shisha a wuraren shan gahawa a Saudiyya daga ranar Litinin yayin da ake sassauta dokar kullen korona a ?asar.

Ma’aikatar kula da birane da karkara ta amince a sayar da shisha ga wa?anda aka yi wa rigakafin korona, kamar yadda kamfanin dillacin labaran ?asar na SPA ya ruwaito.

Amma za a dinga shan shishar ne a sarari yayin da aka haramta sha wuraren da ake cin abinci.

Saudiyya ta rufe gidajen cin abinci da shan gahawa domin rage bazuwar korona.

Exit mobile version