Site icon Muryar 'Yanci

Najeriya Da Turkiyya Za Su Hada Karfi A Yakar Matsalar Tsaro – Buhari

Rahotannin dake shigo mana daga Birnin Santanbul na ?asar Turkiyya na bayyana cewar Shugaban ?asa Muhammadu Buhari da ke ziyarar aiki a kasar ya ce ?asar ta yi al?awalin taimakawa Najeriya magance ?alubalen tsaro da ke damunta.

Sanarwar da fadar shugaban kasar ta fitar ta ce shugaban Turkiyya ne ya yi tayin taimakawa Najeriya kan fannin sha’anin tsaro.

“A ci gaba da ?o?arin tabbatar da zaman lafiya a Najeriya, shugaba Muhammadu Buhari, ya ce Najeriya za ta ha?a gwiwa da Turkiyya wajen tunkarar ?alubalen tsaro da ?asar ke fuskanta,” in ji sanarwar.

A cewar sanarwar shugaba Buhari ya yi godiya ga shugaban Turkiyya kuma a ganawar da shugabannin biyu suka yi ya shaida masa cewa, Turkiyya ta samu ?warewa sosai wajen tunkarar ?alubalen tsaro iri daban-daban kuma Najeriya za ta amfana da ?warewa.

Exit mobile version