Site icon Muryar 'Yanci

Matsalar Tsaro: An Gudanar Da Addu’o’i A Masallacin Mariya Sunusi Dake Kano

An gudanar da taron addu’a a masallacin Hajiya Mariya Sunusi a Kano kan matsalar tsaro da ta addabi arewacin Nijeriya.

Wannan na zuwa ne kwanaki ka?an bayan kai hari a wata makaranta a ?an?ara inda aka sace sama da ?alibai 500.

Yayin taron, an gudanar da saukar Al-Qur’ani tare da wasu addu’o’i inda aka ro?i Ubangiji ya kawo zaman lafiya da sau?i kan abin da ke faruwa.

Sha’anin ta?ar?arewar tsaro na ?ara shiga cikin wani mawuyacin hali a yankin Arewacin Najeriya, inda jama’a da dama ke ?orawa Shugaban ?asa laifi tare da shugabannin tsaro, yayin da wasu shugabannin addini suka fara yin kiran fara gudanar da addu’o’i da Al-Kunut domin samun sauki.

Exit mobile version