Rahotannin dake shigo mana daga birnin tarayya Abuja na bayyana cewa Majalisar wakilai ta ?i amincewa da ?udirin neman ta dakatar da ?arin farashin ku?in man fetur da aka yi a ?asar nan Majalisar ta ?i amincewa da ?udirin ne saboda a cewarta ta kafa kwamiti wanda zai yi bincike kan dalilin yin ?arin.
?an majalisar wakilan dai sun yi watsi da kirayen-kirayen na dakatar da ?ara farashin ku?in man fetur daga N537 zuwa N617 kan kowace lita ?aya, wannan dai na zuwa ne kusan kwana shida bayan ?an majalisun sun amince a basu tallafin N70bn daga cikin tallafin N500bn da aka shirya domin rage ra?a?in cire tallafin farashin man fetur.
A zaman majalisar na ranar Laraba, 19 ga watan Yuli, majalisar ta yi watsi da ?udirin dakatar da ?arin farashin man fetur da komawa kan tsohon farashi na N537 kan kowace lita, maimakon hakan, majalisar ta amince da kafa kwamitin da zai binciki dalilin ?arin ku?in man fetur da na ku?in ababen hawa ba zato ba tsammani a fa?in ?asar nan.
Majalisar ta kuma bu?aci kwamitin da ya samo hanyoyin bayar da tallafi da za a bi domin tsamo ?an Najeriya daga cikin halin ?uncin da su ke ciki. Majalisar wakilan ta bayyana cewa tun da har ta riga da ta kafa kwamitin da zai yi bincike kan ?arkn ku?in, dakatar da ?arin farashin ku?in man fetur zai zama kamar ?in barin kwamitin ya gudanar da aikinsa ne.
Sai dai, ?an majalisar sun amince su kafa wani kwamiti na wucin gadi wanda zai ?unshi kowane yanki daga cikin yankuna shida da ake da su a ?asa Read more: https://hausa.legit.ng/news/1544872-yanzu-yanzu-majalisar-wakilai-ta-yi-watsi-da-kudirin-rage-farashin-man-fetur/?fbclid=IwAR37Eo8Rp2L0RIER0PyulMxh9VH_G69cs1u4H

