Labarin dake shigo mana daga Jihar Kano na bayyana cewar an kasa cimma matsaya a sulhun da jamiyyar APC mai ke ?o?arin yi tsakanin ?angaren gwamna Abdullahi Ganduje da Sanata Shekarau.
Shugaban ri?o na jamiyyar kuma gwamnan jihar Yobe Maimala Buni ne ya jagoranci wasu gwamnoni wajen ganawa da tsagin jamiyyar a jihar da ke ?ar?ashin tsohon gwamna, Senata Ibrahim Shekarau da da aka fi sani da G7 da nufin sulhunta tsakaninsu da tsagin Ganduje.
Sun yi zaman ne a Abuja, amma rahotanni na nuna cewa da yiwuwar su ci gaba da ganawar.

