1- Macen da take bayyanawa yar uwarta mace tsiraicinta.
2- Macen da ke yaba kyawun yar uwarta mace ta fuskar shaawa.
3- Macen da ke rungumar yar uwarta mace ko sumbatarta da nufin wasa.
4- Macen da take nunawa kawarta bidiyon yan madigo.
5- Macen da za ta kama hannun mace yar uwarta ta dinga shafawa babu wani dalili.
6-Ko Macen da za ta dinga shafa gashin kan kawarta.
7- Mace mai lazimtar kwanciya kan cinyar mace yar uwarta ba tare da dalili ba.
8- Macen da a kodayaushe take son ganin surar jikin mace yar uwarta.
9- Yar madigo tana da yawan son yin kyauta ta bajinta da ban mamaki ga wadda ta gani tana so.
10- Yana daga cikin alamomin yan madigo kebancewa kuryar daki su kadai.
11- Yar madigo ba ta da wata hira sai ta mace yar uwarta.
12- Suna kyamatar yin muamala da namiji, ba su damu da yin saurayi ba.
13- Suna da shaawar kallon fina-finan batsa, musamman na yan madigo.
14- Suna matukar zama a gidan da mata ne zalla, kamar zawarawa da yan mata.
15- Macen da ke tube rigarta a gaban mata yan uwanta ba tare da jin kunya ba.
16- Mace mai yawan son shafa nono ko taba mazaunan kawarta maimakon musabaha.
17- Suna yawan kiran junansu da Sweety ko Darling ko Dear ko kuma My Love.
18- Suna da son yin dinki matsattse mai bayyana dukkan surar jikinsu.
19- Sun iya yin fari da idanu don janyo hankalin macen da suke so.
20- Sun fi ko?a kyawun mace fiye da namiji
Suna da bakin kishi.
21- Suna da son yin tsabta ta kece raini.
22- Suna da son yin muamala da kalolin turaruka.
23- Suna son saka sarka a kafarsu da zobe a yatsan kafar (Duk da an mayar da shi ado yanzu).
24- Suna son saka zobe a babban dan yatsan su na hannu.
25- Yawancin su suna son kara tsawon gashin idonsu ko shafa masa kala.
26- Suna auren junansu kamar yadda namiji ke auren ya mace.
27- Shakuwa mai tsanani tsakanin mace da mace, barci kawai ke raba su.
28- Mace ta mayar da gidan kawarta kamar wurin aikin ta, kodayaushe tana zuwa gidan.
29- Suna ba junan su abinci a baki kamar yadda mata da miji ke yi.
30- Suna tausasa lafazinsu yayin amsa wayar wadda suke harka tare ko suke so.
31- Sukan biya wa junansu bukata ta hanyar kiran waya ko hira a kafar sada zumunta.
32- Ana gane su ta hanyar hotunan mata da suke ajiyewa a wayoyin su.
33- Suna kulla mummunar gaba ga duk macen da take nema ta yi musu kwacen kawa.
34- Suna yawan daga gira ko yin kifce wajen nunawa yar uwarsu wadda ta kwanta a ransu.
35- Suna da yaren da suke yi a wajen hirarrakin su, ta hanyar kushewa ko yaba junansu.
36- Masu auren cikinsu suna yawan tafiye-tafiye da muamala da manyan mata.
37- Ba sa gamsuwa da ?a namiji sai sun ayyana yadda suke saduwa da abokiyar harkarsu.
38- Suna tsanar aure duk sanda aka yi musu maganar shi.
39- Suna da kalaman gane juna, irin Muna tare, Kin tayar min da tsumi, Za ki yi dadin harka.
40- Suna son amfani da kwayoyin da za su fitar da cikon halittarsu, kamar kirjinsu da mazauni.
41- Yawancin masu auren cikin su ba sa son haihuwa.
42- Mace yar madigo tana nesanta kanta ga kalaman batsa ga namiji, kuma tana kame kanta.
43- A kafafen sada zumunci suna dora hoton kafa, harshe ko kuma leben mace da sauransu.
44- Suna shaawar saka dankunne ko wata sarka a hancinsu (Duk da an mayar da shi ado).
45- Ba su damu da kulawa da kuma nuna kishin mazajen su ba.
46- Idan suna kallon fina-finan turawa sun fi mayar da hankali kan matan.
47- Yar madigo ba ta sanya kumbar kanti, kuma ba ta barinta ta yi tsayi a yan yatsunta.
49- Wasun su suna rage gashin kan su kamar na maza kuma suna sa masa kala.
50-Suna yin zanen tatoo mai kusurwa uku (triangle) a hannu ko kafarsu.

