Mai Martaba Sarkin Katsina, Alhaji Abdulmuminu Kabir Usman Ya Amince Da Daga Likkafar Sardaunan Katsina Sanata Ibrahim Mohammed Ida Zuwa Wazirin Katsina.
Sarkin Ya?in Katsina Kuma Sakataren Masarautar Alhaji Bello Mamman Ifo Ne Ya Tabbatar Wa Majiyar Blueink News Hausa Yau Talata.
Sanata Ida Ya Maye Gurbin Farfesa Sani Abubakar Luggah Wanda Ya Yi Murabus Daga Wazirin Katsina A Watan Jiya.
Sanata Ibrahim Ida Gogaggen Ma’aikacin Gwamnatin Tarayya Inda Ya Ri?e Mu?amai Daban-daban Har Da Babban Sakataren Gwamnatin Tarayya Kuma Ya Yi Sanata Tsakanin 2007 Zuwa 2011. Yana Da Shekara 73 A Duniya Kuma Yana Da Mata Da Ya’ya Da Jikoki.

