Site icon Muryar 'Yanci

Buhari Ya Nuna Dattaku A Fatali Da Kudurin Zabe – Gwamnoni

?ungiyar gwamnonin Najeriya ta ce shugaba Muhammadu Buhari ya yi abin a yaba kan ?in sanya hannu kan sabuwar dokar za?e da Majalisar Dokokin ?asar ta amince da ita.

Shugaban ?ungiyar kuma gwamnan jihar Ekiti Kayode Fayemi ne ya bayyana hakan bayan wata ganawa da shugaban ?asar a fadarsa da ke Abuja.

Ya ce gwamnoni ba sa adawa da duk wani shiri na fitar da ?an takara, sai dai ya kamata a yi abun da hankali zai ?auka.

Gwamnan ya ce ”Bajintar da shugaban ?asa ya yi ta amincewa da ra’ayin jama’a abun a yaba masa ne, domin abun da shi yake so shine a yi wa kowa adalci ko ma wane tsari za a bi”.

Exit mobile version