Site icon Muryar 'Yanci

Boko Haram: Jama’a Na Tserewa Daga Jihar Yobe


Jama’a na ci gaba da tserewa daga garin Kanamma na yankin karamar hukumar Yunusari ta jihar Yobe, bayan wani gagarumin hari da ake zargin ?an kungiyar Boko Haram sun kai garin.

Bayanai sun ce maharan sun ?ona gidaje, suka ?alle shaguna suka kwashi kayan abinci da na masarufi.

Wani mazauni garin na Kanamma Umara Famfasa, wanda ya sami kwashe iyalinsa suka tsere ya ce mata da yara ?anana ne ke tserewa suna tsallakawa zuwa Nijar.

Exit mobile version