Rahotannin dake shigo mana daga birnin tarayya Abuja na bayyana cewar an yi ittifaki akan cewa gwamnonin Jam’iyyar APC ne ke da alhakin za?ar wa za?a??en ?an takarar shugabancin kasa na jam’iyyar Bola Tinubu wanda zai yi mishi mataimaki a za?en dake tafe na 2023.
Da yake magana ta kafar talabijin Trust TV a ranar Laraba, Bayo Onanuga mai magana da yawun kwamitin kamfen na Tinubu, ya ce Bola Tinubu ya yi wa gwamnonin APC al?awarin hakan ne lokacin da ya gana da su.
“Lokacin da Tinubu ya gana da gwamnonin APC a ?ungiyarsu, ya fa?a musu cewa ku ne za ku za?i abokin takarata,” a cewarsa.
A ranar Laraba ne daliget daga jiha 36 na Najeriya suka ka?a ?uri’ar za?en Bola Tinubu a matsayin ?an takarar APC, inda ya doke sauran ‘yan takara 13 da suka shiga za?en.

