Site icon Muryar 'Yanci

Babban Abin Da Zan Aiwatar Da Zarar Na Yi Nasara – Tinubu

Labarin dake shigo mana daga filin Eagles Square dake birnin tarayya Abuja inda ake gudanar da za?en fidda gwani na takarar shugabancin kasa karkashin jam’iyyar APC na bayyana cewar, ?an takarar shugabancin kasa Asiwaju Bola Ahmed Tinubu ya bayyana abin da zai aiwatar da zarar ya yi nasarar lashe zabe.

A cewarsa, a shirye yake da ya soma aiki daga ranar farko da ya zama shugaban ?asa, ba tare da ?ata wani lokaci ba domin lalubo mafita.

Ya bayyana cewa shi mai ?aukar abubuwa da gaske ne kuma bai zo da wasa ba. Ya bayyana cewa shi mutum ne mai son ha?in kan ?asa.

Ya bayyana cewa a shirye yake domin ya yi wa Najeriya aiki.

Exit mobile version