Injiniya Buba Galadima yace Matu?ar Tinubu bai tsame bakinsa akan sha’anin Kano ba, zai kawo masa silar rasa kujerarsa ta shugaban ?asa,
Buba yakar cewar Idan har rikicin Boko Haram zai ?auki gwamnati shekaru goma sha uku zuwa goma sha hudu kafin a shawo kan al’amarin, ya kamata gwamnatin tarayya tayi taka-tsan-tsan da rikicewar jihar Kano.
Buba Galadima ya bayyana haka ne a wata hira da gidan talabijin na Arise tayi da shi a daren ranar Litinin.

