Shugaba Muhammadu Buhari ya garga?i shugabannin jamiyyar APC cewa kada su sake su ?a?aba wa jamaa yan takarar da ba a za?a ba, wanda ba shi da farin jini.
Ya ce kuskure ne babba a za?ukan ?asa da na jihohi a ?a?aba wanda ba shi jamaa ke so ba.
Buhari ya bayar da wannan shawara ce a wurin Taron Kwamitin Zartaswa na ?asa na APC, wanda ya gubada a Abuja, ranar Laraba.
Haka kuma Buhari ya garga?e su cewa su tabbatar su na bin ?aidoji, sharu??an da dokar za?e ko ta jamiyya suka kafa.

