Site icon Muryar 'Yanci

2023: Ka Da Kuyi Gangancin Sake Zabar PDP – Wasiyyar Buhari Ga ‘Yan Najeriya

Mai girma Shugaban ?asa Muhammadu Buhari ya yi kira ga ‘yan Najeriya su tabbata ba su bar jam’iyyar adawa ta PDP “ta mayar da ?asa baya ba”.

Da yake jawabi a wurin za?en ?an takarar shugaban ?asa na jam’iyyarsu ta APC, Buhari ya ce APC ta sauya Najeriya ta hanyar gudanar da ayyukan raya ?asa.

“Wajibi ne mu za?i masu adalci ‘yan kishin ?asa da ke da a?idar ha?a kan ?asarmu…don ciyar da ita gaba.

“Bai kamata mu ?yale PDP ta mayar da Najeriya baya ba.”

Zuwa lokacin ha?a wannan rahoton PDP ba ta mayar da martani ba, wadda tuni ta za?i Atiku Abubakar a matsayin ?an takararta na shugaban ?asa a babban za?e na 2023.

Exit mobile version