Site icon Muryar 'Yanci

2023: Atiku Ya Nada Tsoffin Janarorin Soji Kwamandojin Yakin Neman Zabe

A wani shiri mai kama da ya?in a-yi-ta-ta-?are, ?an takarar shugaban ?asa na PDP Atiku Abubakar, ya na?a tsoffin Janar-Janar uku na soja a cikin Rundunar Kamfen ?in Cin Za?en Shugaban ?asa .

Aikin wannan Majalisar Kamfen ?in Shugaban ?asa shi ne ta shirya yadda za a yi ya?in neman za?en 2023 na PDP.

Ana kallon babban za?en shekarar 2023 dake tafe a matsayin wani za?e da zai yi tasiri a Najeriya tun bayan sake ayyana Atiku a matsayin ?an takarar shugaban kasa a PDP da tikitin musulmi da musulmi da APC ta yi.

Exit mobile version